
Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
| Publishes | Twice monthly | Episodes | 83 | Founded | 4 years ago |
|---|---|---|---|---|---|
| Language | Number of Listeners | Categories | Social SciencesScience |

IYALI SU NE GINSHIƘIN AL’UMMA; IDAN GIDA YA GYARU, AL’UMMA MA ZA TA SAMU GYARA.
GINA IYALI NAGARI BA YA TSAYAWA GA SAMUN KUƊI KO ZAMA TARE KAWAI, A’A, YANA BUƘATAR SOYAYYA, FAHIMTAR JUNA, MUTUNTA JUNA, HAƘURI, AMANA DA KYAKKYAWAR TARBIYYA.
A YAU ... more
“Shugabanci na Gari a Tsarin Dimokuraɗiyya.” Shugabanci ba mulki kawai ba ne, illa amana ce, nauyi ne, da kuma hidima ga jama'a. A tsarin dimokuraɗiyya, ana bai wa 'yan ƙasa damar zaɓar shugabanninsu, amma tambayar ita ce: ta yaya za mu tabbatar da c... more
A yau mutane da dama suna son su zuba jari domin su ƙara samun kuɗi, amma rashin ilimi yana sa wasu su yi asara ko kuma su faɗa cikin hanyoyin da ba su dace ba.
A wannan shiri na Rumfar Africa Podcast Hausa, kashi na (55) za mu tattauna muhimman ƙa'... more
MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO?Domin yin nazari a kan wannan batu, muna tare da babban baƙonmu, Farfesa Munir Abdullahi Kamba, wanda zai yi mana bayani kan tushen wannan matsala, illolinta, da kuma hanyoyin da matasa za su ... more
Shin ana iya warware wannan rikici ta hanyar yaƙi, ko kuwa mafita tana cikin tattaunawa da diflomasiyya?
-------------------------------------A yau duniya na ci gaba da sa ido kan rikicin da ke tsakanin Iran, Amurka da Isra'ila. Tashin hankali na ƙa... more
TAKAITACCEN SHARHI A KAN ABINDA KE WAKANA A KASHEN SAHEL, TARE DA MASANIN KIMIYYAR SIYASA DA SHA'ANIN MULKI
Da’awar Musulunci da Bible: Hanyoyin Isar da Saƙon Musulunci ga Mabiyan Kiristanci.Ta yaya Musulmai za su yi da’awa cikin hikima da fahimtar addinin Kirista? Wane matsayi Bible take da shi a tattaunawar addinai? Kasance tare da mu domin jin tattaunaw... more
“HAJJI: MAKARANTAR SHUGABANCI”
Shin wane darasi shugabanni da al’umma za su koya daga hajji? Ta yaya hajji ke koyar da tsari, adalci, tawali’u da haɗin kai?
Domin tattauna wannan batu, muna tare da babban bako:IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM.










Listeners, social reach, demographics and more for this podcast.
| Listeners per Episode | Gender Skew | Location | |||
|---|---|---|---|---|---|
| Interests | Professions | Age Range | |||
| Household Income | Social Media Reach | ||||
Rephonic provides a wide range of podcast stats for ADPlusHausa. We scanned the web and collated all of the information that we could find in our comprehensive podcast database. See how many people listen to ADPlusHausa and access YouTube viewership numbers, download stats, audience demographics, chart rankings, ratings, reviews and more.
Rephonic provides a full set of podcast information for four million podcasts, including the number of listeners. View further listenership figures for ADPlusHausa, including podcast download numbers and subscriber numbers, so you can make better decisions about which podcasts to sponsor or be a guest on. You will need to upgrade your account to access this premium data.
Rephonic provides comprehensive predictive audience data for ADPlusHausa, including gender skew, age, country, political leaning, income, professions, education level, and interests. You can access these listener demographics by upgrading your account.
To see how many followers or subscribers ADPlusHausa has on Spotify and other platforms such as Castbox and Podcast Addict, simply upgrade your account. You'll also find viewership figures for their YouTube channel if they have one.
ADPlusHausa launched 4 years ago and published 83 episodes to date. You can find more information about this podcast including rankings, audience demographics and engagement in our podcast database.
Our systems regularly scour the web to find email addresses and social media links for this podcast. We scanned the web and collated all of the contact information that we could find in our podcast database. But in the unlikely event that you can't find what you're looking for, our concierge service lets you request our research team to source better contacts for you.
Rephonic pulls ratings and reviews for ADPlusHausa from multiple sources, including Spotify, Apple Podcasts, Castbox, and Podcast Addict.
View all the reviews in one place instead of visiting each platform individually and use this information to decide if a show is worth pitching or not.
Rephonic provides full transcripts for episodes of ADPlusHausa. Search within each transcript for your keywords, whether they be topics, brands or people, and figure out if it's worth pitching as a guest or sponsor. You can even set-up alerts to get notified when your keywords are mentioned.